الهمزة
Al-Humaza
Translation: Hausa - Abubakar Mahmoud Gumi · Open the surah
بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
وَيۡلٞ لِّكُلِّ هُمَزَةٖ لُّمَزَةٍ
Open ayah 104:1Bone ya tabbata ga duk mai nune, mai zunɗe (mai raɗa).
ٱلَّذِي جَمَعَ مَالٗا وَعَدَّدَهُۥ
Open ayah 104:2Wanda ya tara dũkiya, kuma ya mayar da ita abar tattalinsa.
يَحۡسَبُ أَنَّ مَالَهُۥٓ أَخۡلَدَهُۥ
Open ayah 104:3Yana zaton cẽwa dũkiyarsa za ta dawwamar da shi.
كَلَّاۖ لَيُنۢبَذَنَّ فِي ٱلۡحُطَمَةِ
Open ayah 104:4A'aha! Lalle ne zã a jẽfa shi a cikin Huɗama.
وَمَآ أَدۡرَىٰكَ مَا ٱلۡحُطَمَةُ
Open ayah 104:5Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa Huɗama?
نَارُ ٱللَّهِ ٱلۡمُوقَدَةُ
Open ayah 104:6Wutar Allah ce wadda ake hurawa.
ٱلَّتِي تَطَّلِعُ عَلَى ٱلۡأَفۡـِٔدَةِ
Open ayah 104:7Wadda take lẽƙãwa a kan zukata.
إِنَّهَا عَلَيۡهِم مُّؤۡصَدَةٞ
Open ayah 104:8Lalle ne ita abar kullẽwa cea kansu.
فِي عَمَدٖ مُّمَدَّدَةِۭ
Open ayah 104:9A cikin wasu ginshiƙai mĩƙaƙƙu.