الفيل
Al-Fil
Translation: Hausa - Abubakar Mahmoud Gumi · Open the surah
بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
أَلَمۡ تَرَ كَيۡفَ فَعَلَ رَبُّكَ بِأَصۡحَٰبِ ٱلۡفِيلِ
Open ayah 105:1Ashe, ba ka ga yadda Ubangijinka Ya aikata ga mutanen giwa ba?
أَلَمۡ يَجۡعَلۡ كَيۡدَهُمۡ فِي تَضۡلِيلٖ
Open ayah 105:2Ashe, bai sanya kaidinsu a cikin ɓata ba?
وَأَرۡسَلَ عَلَيۡهِمۡ طَيۡرًا أَبَابِيلَ
Open ayah 105:3Kuma Ya sako, a kansu, wasu tsuntsãye, jama'a-jama'a.
تَرۡمِيهِم بِحِجَارَةٖ مِّن سِجِّيلٖ
Open ayah 105:4Suna jifar su da wasu duwatsu na yumɓun wuta.
فَجَعَلَهُمۡ كَعَصۡفٖ مَّأۡكُولِۭ
Open ayah 105:5Sa'an nan Ya sanya su kamar karmami wanda aka cinye?