القارعة
Al-Qaari'a
Translation: Hausa - Abubakar Mahmoud Gumi · Open the surah
بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
ٱلۡقَارِعَةُ
Open ayah 101:1Mai ƙwanƙwasar (zukata da tsõro)!
مَا ٱلۡقَارِعَةُ
Open ayah 101:2Mẽnẽ ne mai ƙwanƙwasa?
وَمَآ أَدۡرَىٰكَ مَا ٱلۡقَارِعَةُ
Open ayah 101:3Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa mai ƙwanƙwasa?
يَوۡمَ يَكُونُ ٱلنَّاسُ كَٱلۡفَرَاشِ ٱلۡمَبۡثُوثِ
Open ayah 101:4Rãnar da mutãne za su kasance kamar 'ya'yan fari mãsu wãtsuwa.
وَتَكُونُ ٱلۡجِبَالُ كَٱلۡعِهۡنِ ٱلۡمَنفُوشِ
Open ayah 101:5Kuma duwãtsu su kasance kamar gãshin sũfin da aka saɓe.
فَأَمَّا مَن ثَقُلَتۡ مَوَٰزِينُهُۥ
Open ayah 101:6To, amma wanda ma'aunansa suka yi nauyi.
فَهُوَ فِي عِيشَةٖ رَّاضِيَةٖ
Open ayah 101:7To, shi yana a cikin wata rayuwa yardadda.
وَأَمَّا مَنۡ خَفَّتۡ مَوَٰزِينُهُۥ
Open ayah 101:8Kuma amma wanda ma'aunansa suka yi sauƙi (bãbu nauyi).
فَأُمُّهُۥ هَاوِيَةٞ
Open ayah 101:9To, uwarsa Hãwiya ce.
وَمَآ أَدۡرَىٰكَ مَا هِيَهۡ
Open ayah 101:10Kuma me ya sanar da kai mece ce ita?
نَارٌ حَامِيَةُۢ
Open ayah 101:11Wata wuta ce mai zafi.