الإخلاص
Al-Ikhlaas
Translation: Hausa - Abubakar Mahmoud Gumi · Open the surah
بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
قُلۡ هُوَ ٱللَّهُ أَحَدٌ
Open ayah 112:1Ka ce: ";Shi ne Allah Makaɗaĩci.";
ٱللَّهُ ٱلصَّمَدُ
Open ayah 112:2";Allah wanda ake nufin Sa da buƙata.";
لَمۡ يَلِدۡ وَلَمۡ يُولَدۡ
Open ayah 112:3";Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba.";
وَلَمۡ يَكُن لَّهُۥ كُفُوًا أَحَدُۢ
Open ayah 112:4";Kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gare Shi.";