الفلق
Al-Falaq
Translation: Hausa - Abubakar Mahmoud Gumi · Open the surah
بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
قُلۡ أَعُوذُ بِرَبِّ ٱلۡفَلَقِ
Open ayah 113:1Ka ce ";ina neman tsari ga Ubangijin safiya";
مِن شَرِّ مَا خَلَقَ
Open ayah 113:2";Daga sharrin abin da Ya halitta.";
وَمِن شَرِّ غَاسِقٍ إِذَا وَقَبَ
Open ayah 113:3";Da sharrin dare, idan ya yi duhu.";
وَمِن شَرِّ ٱلنَّفَّٰثَٰتِ فِي ٱلۡعُقَدِ
Open ayah 113:4";Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin ƙulle-ƙulle.";
وَمِن شَرِّ حَاسِدٍ إِذَا حَسَدَ
Open ayah 113:5";Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada.";