الكافرون
Al-Kaafiroon
Translation: Hausa - Abubakar Mahmoud Gumi · Open the surah
بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
قُلۡ يَٰٓأَيُّهَا ٱلۡكَٰفِرُونَ
Open ayah 109:1Ka ce: ";Ya kũ kãfirai!";
لَآ أَعۡبُدُ مَا تَعۡبُدُونَ
Open ayah 109:2";Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba.";
وَلَآ أَنتُمۡ عَٰبِدُونَ مَآ أَعۡبُدُ
Open ayah 109:3";Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba.";
وَلَآ أَنَا۠ عَابِدٞ مَّا عَبَدتُّمۡ
Open ayah 109:4";Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba.";
وَلَآ أَنتُمۡ عَٰبِدُونَ مَآ أَعۡبُدُ
Open ayah 109:5";Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake bautã wa ba.";
لَكُمۡ دِينُكُمۡ وَلِيَ دِينِ
Open ayah 109:6";Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni.";