الماعون
Al-Maa'un
Translation: Hausa - Abubakar Mahmoud Gumi · Open the surah
بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
أَرَءَيۡتَ ٱلَّذِي يُكَذِّبُ بِٱلدِّينِ
Open ayah 107:1Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako?
فَذَٰلِكَ ٱلَّذِي يَدُعُّ ٱلۡيَتِيمَ
Open ayah 107:2To, wannan shi ne ke tunkue marãya (daga haƙƙinsa).
وَلَا يَحُضُّ عَلَىٰ طَعَامِ ٱلۡمِسۡكِينِ
Open ayah 107:3Kuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauci.
فَوَيۡلٞ لِّلۡمُصَلِّينَ
Open ayah 107:4To, bone yã tabbata ga masallata.
ٱلَّذِينَ هُمۡ عَن صَلَاتِهِمۡ سَاهُونَ
Open ayah 107:5Waɗanda suke masu shagala daga sallarsu.
ٱلَّذِينَ هُمۡ يُرَآءُونَ
Open ayah 107:6Waɗanda suke yin riya (ga ayyukansu)
وَيَمۡنَعُونَ ٱلۡمَاعُونَ
Open ayah 107:7Kuma suna hana taimako.